fidelitybank

Ƙasashen Waje

Masu zanga-zanga sun rushe gidan tsohuwar Firaministar Bangladesh

Masu zanga-zanga a Bangladesh, sun ci gaba da afka wa gine-gine masu alaƙa da iyalan tsohuwar firaiministar ƙasar Sheikh Hasina wadda aka hamɓarar da...

Mu na rokon NAHCON ta kara wa’adin biyan kudin aikin Hajji – Gwamnatin Sokoto

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Sokoto, ta yi kira ga Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) da ta kara wa’adin biyan kudin Hajjin 2025...

Abun Farin Ciki: Kasar Ghana ta zaftare farashin aikin Hajjin bana

Gwamnatin Ghana ta sanar da rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2025 daga cedi 75,000 zuwa cedi 62,000, wanda yayi daidai da dala $4,130. Wannan na...

Trump ya koro Indiyawa daga Amurka

Aƙalla mutanen Indiya kimanin 100 da ake zargin sun shiga Amurka ta ɓarauniyar hanya ne ake sa ran za su isa jihar Punjab a...

Saudiyya ta ki amincewa da kudurin Trump na kwace kasar Falasdin

Ƙasar Saudiyya ta yi watsi da duk wani yunƙuri na kwashe Falsɗinawa daga yankinsu kamar yadda shugaban Amurka Donald Trump ya ayyana. Saudiyya ta ce...

Popular

spot_imgspot_img

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp