fidelitybank

Ƙasashen Waje

Maniyata 2000 ba su samu tafiya aikin hajji ba a Nijar

A Jamhuriyar Nijar kimanin maniyata sama da 2000 ne ba su samu tafiya ba duk kuwa da cewa sun samu biza. Sai dai masana harakokin...

Da Dumi-Dumi: Malaman Sakandire da Firamare za su tsunduma yajin aiki

Malaman Firamare da na Sakandare a fadin kasar Ghana sun ce, za su tsunduma yajin aiki saboda rashin biyan su kudaden su na alawus. Malaman...

Masu da’awar jihadi sun kashe mutum 27 a Burkina Faso

Jami'ai a Burkina Faso sun ce, wasu mayaƙa da ake zargi masu da'awar jihadi ne sun kashe aƙalla mutum 27 a hare-haren da suka...

Saudiyya ta kaddamar da manhajar saukar baki Alhazai

Shugaban Manyan masallatai biyu mafiya tsarki a duniya, Masallacin Makkah da kuma na Madina, Sheikh Sudais, ya kaddamar da wata manhaja ta maraba da...

Saudiyya ta kara wa Najeriya wa’adin saukar jigilar Alhazai

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Saudiyya ta kara wa'adin saukar jirage ga mahajjatan Najeriya daga 4 zuwa 6 ga watan Yuli Mataimakiyar daraktan...

Popular

spot_imgspot_img

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp