fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za a rinƙa yin magana da Hausa a Nijar

Gwamnatin Nijar ta bayyana Hausa a matsayin harshen da za a rinka amfani da shi a kasar yayin da sauran harsuna ta ayyanasu a...

Duk Yaran da bai kai shekara 17 ba zai iya sarrafa Facebook da Instagram ba – Meta

Kamfanin Meta zai faɗaɗa damar da yake bai wa iyaye na tantance yadda ƴaƴansu ke amfani da shafukan Instagram da Facebook. Wannan sauyin na nufin...

Ba ma cikin ƙasashen da Saudiyya ta daina bai wa biza – Gwamnatin Tarayya

Ma'aikatar Harkokin Waje ta Najeriya ta musanta cewa ƙasar na cikin jerin ƙasashe da Saudiyya ta hana ba su biza daga 13 ga watan...

Janye tallafin Amurka zai kawo mutuwar Mata masu juna biyu a duniya – MDD

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa rage kuɗaɗen tallafi na iya kawo cikas ga ci gaban da aka samu na rage mace-macen mata...

Shugaban Iran ya sallama Mataimakinsa bisa yawon shaƙatawa da ya tafi da Matarsa

Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya sallami ɗaya daga cikin mataimakansa saboda wata tafiya shaƙatawa zuwa Antarctica da ya yi tare da matarsa Nowruz. Shugaban ya...

Popular

spot_imgspot_img

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp