Ƙungiyar Cinikayya ta Duniya WTO ta yi hasashen cewa cinikayya tsakanin Amurka da China za ta ragu da kashi 80 sakamakon taɓarɓarewar danganta tsakaninsu.
WTO...
Kasashen kungiyar tarayyar Turai sun kada kuri'ar amincewa da laftawa Amurka haraji.
Kasashen za su sanyawa Amurkawa harajin kashi 25 cikin 100 a kan kayayyakin...