fidelitybank

Ƙasashen Waje

Sarki Charles ya mika ta’aziiyar mutuwar Fafaroma

Sarki Charles III na Birtaniya, wanda ya haɗu da Fafaroma Francis a farko-farkon wannan wata na Afurilu ya ce shi da mai ɗakinsa na...

Iran ta yi Allah wadai da harin Amurka kan ƴantawayen Houthi

Iran ta yi Allah wadai da harin Amurka da ta bayyana da na ''jahilci'' kan jirgin dakon mai na ƴantawayen Houthi a tekun Yemen...

Ganawar gwamnatin Najeriya da ta Nijar ko akwai alfanu?

Ministocin harkokin wajen Najeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa ta musamman kan al'amura da dama da suka shafi harkokin tsaro da tattalin...

Gwamnatin Najeriya ta kai ziyara jamhuriyar Nijar a karon farko

Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya jogoranci wata tawagar gwamnati domin kai ziyarar aiki zuwa Jamhuriyar Nijar. Wannan shi ne karon farko da...

Trump zai soke tallafin ayyukan wanzar da zaman lafiya na UN

Ofishin kasafin kudi na fadar White House ya ba da shawarar soke tallafin da ake ba wa ayyukan wanzar da zaman lafiya na Majalisar...

Popular

spot_imgspot_img

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp