fidelitybank

Ƙasashen Waje

An ga watan azumin Ramadan na 2025 a Saudiyya

Rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya, a yau Juma'a, 28 da watan Fabrairu. Shafin Inside the Haramain ne ya...

Tsofaffin Sakatarorin Amurka sun soki Trump

Tsofaffin sakatarorin tsaron Amurka biyar sun rubuta wasiƙa ga majalisar dokokin ƙasar inda suka yi Allah-wadarai da korar manyan jami’an ma'aikatar tsaro, inda suka...

Amurka da Birtaniya sun tattauna kan rikicin Rasha da Ukraine

Firaiministan Birtaniya Keir Starmer da Shugaba Trump sun gana a fadar white House kan yaƙin Ukraine. Trump ya ce shirye-shirye sun yi nisa wajen kawo...

Ficewar ƙasashen Sahel daga Ecowas ya ƙara wa sojin Najeriya nauyi – Air Marshall Hassan

Babban Hafsan Sojin Sama na Najeriya Air Marshall Hassan Abubakar ya ce ficewar Nijar da Mali da Burkina Faso daga ƙungiyar Ecowas ta ƙara...

Kuwait za ta tallafawa Yara dubu 200 a jihar Kaduna

Gwamnatin ƙasar Kuwait ta jaddada aniyarta ta tallafa wa yara 200,000 da ba su zuwa makaranta a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya. Jakadan Kuwait...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp