fidelitybank

Ƙasashen Waje

Trump ya dakatar da tallafawa Ukraine da agajin kayan yaƙi

Jami'an gwamnatin Amurka sun ce shugaba Trump ya ba da umarnin dakatar da duk wani agajin soji da ake bai wa Ukraine. Matakin dai na...

Darajar Kirifto ta yi sama bayan Trump ya tsoma baki

Darajar wasu kuɗaɗen kirifto sun tashi bayan shugaba Donald Trump ya sanar da cewa za a kafa wani rumbun adana kuɗaɗen kirifto na ƙasar...

Larabawa sun caccaki Isra’ila kan hana shigar da abinci Gaza

Gwamnatocin ƙasashen Larabawa da suka taimaka wajen shiga tsakani don tabbatar da tsagaita wuta a Gaza sun yi kakkausar suka ga matakin da Isra'ila...

Mun kama baƙin haure 8,326 a watan Fabrairu – Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, kimanin bakin haure 8,326 ne jami'an tsaron kan iyaka suka kama a iyakar Amurka da Mexico a...

Isra’ila ta tsagaita wuta a Gaza saboda Azumi da ibadar Yahudawa

Gwamnatin Isra'ila ta amince da tsawaita wa'adin tsagaita wuta a zirin Gaza na tsawon mako shida domin gudanar da azumin watan ramadan da kuma...

Popular

spot_imgspot_img

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp