Shugabannin ƙasashen Larabawa na neman goyon bayan ƙasashen duniya kan shirinsu na sake gina Gaza wanda zai bai wa mazauna yankin miliyan biyu damar...
Shugabannin ƙasashen Larabawa za su gudanar da wani taron gaggawa a birnin Alkahira domin gabatar da shirinsu na sake gina Gaza.
Suna dai fuskantar matsin...