fidelitybank

Ƙasashen Waje

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da wata sanarwa jim kaɗan bayan kai wa sansanonin sojin Amurka da ke Qatar da Iraƙi...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta fara abin da ta kira martani mafi girma da nasara kan hare-haren Amurka a cikin...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta goyon bayan kowanne yunƙuri na tilasta kifar da gwamnati a Iran. Jean-Noel Barrot ne ya bayyana...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin da ministan harkokin waje na Iran Abbas Agarachi a fadar Kremlin da ke birnin Moscow. A...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai da hare-haren da Amurka ta kai ƙasar, inda ya ce ba za su lamunci haka...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp