Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon Musk, kwana guda bayan hamshaƙin attajirin ya sanar da cewa zai kafa sabuwar jam'iyyar siyasa...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana 19 da ake zargin an yi safararsu zuwa Najeriya.
Cikin wata sanarwa da rundunar ƴansandan jihar...