fidelitybank

Ƙasashen Waje

Shugaban Ukraine sanye da Kakin soji ya ce sun shirya tunkarar Rasha

Shugaba Zelensky ya sake yi wa ƴan ƙsar Ukraine jawabi da rana cewa, inda aka nuna shi sanye da kakin soja maimakon baƙar kwat...

Jerin Takunkumi da Birtaniya ta kakabawa Rasha

Jerin takunkuman 10 da Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sanar da saka su a kan Rasha: Za a riƙe dukkan ƙadarorin bankunan Rasha kuma...

Barkewar rikici: Ukraine ta kakabawa mutane hana fita a Kyiv

A 'yan awannin da suka wuce Magajin Garin birnin Kyiv, Vitaliy Klitschko, ya sanar da dokar hana fita a fadin birnin. Ya ce: "Jama'a! Kyiv...

Rasha da Ukraine: Na shirya tura sojoji bakin iyakokin kasa ta – Shugaban Lithuania

Shugaban ƙasar Lithuania, Gitanas Nausėda ya saka dokar ta ɓaci a kasar sa, sakamakon yakin da yake neman barkewa tsakanin Rasha da Ukraine. Kamfanin...

Tashin Hankali: Mazauna Ukraine sun shiga firgici

Mazauna birnin Kyiv a kasar Ukraine sun shiga cikin firgici tare da jin ƙarar fashe-fashe da kuma jiniya da ke ta tashi a kasar. Tuni...

Popular

spot_imgspot_img

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp