fidelitybank

Ƙasashen Waje

Cikin makonni kaɗan za a iya daina yaƙi tsakanin Rasha da Ukraine

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya ce za a iya cim ma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine cikin 'yan makonni masu zuwa. Ya fadi...

China za ta yi garabasa kan sadaki da rage tsadar aure

Gwamnatin ƙasar China ta ci alwashin kawar da al'adar tsawwala sadaki da kuma bikin wadaka da kuɗi. Alwashin, wanda ya fito ta bakin jami'in gwamnati...

A shekara nan za mu gama da yakin Rasha – Ukraine

Shugaban ƙasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya bayyana cewa yana sa ran za a kawo ƙarshen yaƙin da ƙasarsa ke yi da Rasha a cikin...

Hamas ta ce ba za ta saki sauran Yahudawa ba sai an saki Falasdinawa 600

Ƙungiyar Falasɗinawa ta Hamas ta ce ba za ta ci gaba da tattaunawar zaman lafiya da Isra'ila ba har sai ta sako fursunoni Flasdinawa...

Zababen shugaban Jamus ya caccaki Amurka

Mutumin da ake ganin shi zai zama shugaban gwamnatin Jamus nan ba da jimawa ba ya ce abu muhimmi da zai mayar da hankali...

Popular

spot_imgspot_img

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp