fidelitybank

Ƙasashen Waje

Mun kama baƙin haure 8,326 a watan Fabrairu – Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, kimanin bakin haure 8,326 ne jami'an tsaron kan iyaka suka kama a iyakar Amurka da Mexico a...

Isra’ila ta tsagaita wuta a Gaza saboda Azumi da ibadar Yahudawa

Gwamnatin Isra'ila ta amince da tsawaita wa'adin tsagaita wuta a zirin Gaza na tsawon mako shida domin gudanar da azumin watan ramadan da kuma...

Trump ya zubar da kimar Amurka a idon duniya – Demokrats

Rasha ta bayyana jin daɗinta kan cacar-bakin da aka yi tsakanin shugaban Amurka da shugaban Ukraine a fadar gwamnatin Amurka. A jiya Juma'a ne cacar-baki...

An ga watan azumin Ramadan na 2025 a Saudiyya

Rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya, a yau Juma'a, 28 da watan Fabrairu. Shafin Inside the Haramain ne ya...

Tsofaffin Sakatarorin Amurka sun soki Trump

Tsofaffin sakatarorin tsaron Amurka biyar sun rubuta wasiƙa ga majalisar dokokin ƙasar inda suka yi Allah-wadarai da korar manyan jami’an ma'aikatar tsaro, inda suka...

Popular

spot_imgspot_img

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp