fidelitybank

Ƙasashen Waje

Kalaman tunziri ka iya haifar da yakin Ukraine – Faransa

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya yi gargaɗi game da furta kalaman da za su ƙara rura yakin Ukraine, kwana guda bayan da shugaba Biden...

Ƴan Rasha ne ke zaɓar shugabansu ba Amurka ba – Putin

Shugaban Amurka Joe Biden da yake magana game da takwaransa na Rasha Vladimir Putin yayin wani jawabi a Warsaw babban birnin Poland a ranar...

Ɗan majalisar Amurka ya ajiye aikin sa a kan ɗan Najeriya

Wani ɗan majalisar wakilan Amurka ɗan jam'iyar Republican ya sanar da ajiye muƙaminsa bayan samunsa da laifin zabga ƙarya kan batunwani tallafin kudi na...

Ku taimaka ku bani jiragen yaƙi na kare kai na – Shugaban Ukraine

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky ya yi kira ga gwamnatocin ƙasashen yammaci su ba shi jirage da tankokin yaƙi da makaman kakkabo makami mai linzami. A...

Mutanen da suka yi hatsari a jirgin sama ba wanda ya sha a cikin su – China

Jami'an China sun tabbatar da cewa babu wanda ya tsira da ransa sakamakon hatsarin jirgin saman fasinja a lardin Guangxi a ranar Litinin da...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp