fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta kama ƴan agaji biyu na Birtaniya a Ukraine

Wata kungiyar agaji ta ce, Rasha ta kama wasu ma'aikatan agaji biyu 'yan Birtaniya. Kungiyar agajin mai suna, Presidium Network ta ce, an tsare mutanen...

An yi arangama tsakanin ‘yan sanda da Falatsinawa

Akalla Falasdianwa 12 ne suka jikkata a masallacin Kudus a wani sabon rikici da 'yan sandan Isra'ila da sanyin safiyar wannan Juma'ar. Jami'an tsaro sun...

Kamfanin sada zumunta na Twitter ya yi rijista a Najeriya

Kamfanin sada zumunta na Twitter ya ce, ya yi rijista a matsayin kamfani karkashin dokokin Najeriya, cikin watanni bayan da kamfanin ya amince da...

Rasha na takalar kungiyar tarayyar Turai fada – EU

Kungiyar Tarayyar Turai ta ce matakin Rasha na dakatar da sayar wa Poland da Bulgaria gas abu ne da ake kallo da takalar fada...

Rasha ta ƙakabawa ƴan majalisar Birtaniya 287 takunkumi

Ma'akatar harkokin wajen Rasha ta bayyana cewa, kasar ta saka wa wasu 'yan majalisar kasar Birtaniya 287 takunkumi, tana tuhumarsu da "tunzura al'umma domin...

Popular

spot_imgspot_img

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp