fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta ƙakabawa ƴan majalisar Birtaniya 287 takunkumi

Ma'akatar harkokin wajen Rasha ta bayyana cewa, kasar ta saka wa wasu 'yan majalisar kasar Birtaniya 287 takunkumi, tana tuhumarsu da "tunzura al'umma domin...

Da Ɗumi-Ɗumi: An ɗaure tsohuwar shugabar da ta goyi bayan kisan kiyashin musulmai

Wata kotu a Myanmar ta yanke wa babbar jagorar siyasar kasar, Aung San Suu Kyi, hukuncin daurin shekaru biyar a gidan-yari, bisa zargin cin...

Mun kashe sojojin Ukraine 500 – Rasha

Ma'aikatar tsaron Rasha, ta yi ikirarin kashe sojojin Ukraine 500 jiya da daddare yayin wasu hare-hare ta sama da ta kai a wurare 87...

Zan shafe ƙasar da ta taka min birki a kan nukiliya – Kim Jong-Un

Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, ya sha alwashin hanzarta kera makaman nukiliya tare da sanya su cikin shiri domin fara amfani da su...

Rikicin Ukraine na iya kai mu yaƙin duniya na 3 – Rasha

Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov, ya sake gargadin cewa akwai hatsarin rikicin Ukraine na iya kai wa ga Yaƙin Duniya na Uku, amma...

Popular

spot_imgspot_img

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp