fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta kashe ƴan Ukraine 600

Ma'aikatar Tsaro ta Rasha ta yi ikirarin cewa, dakarunta sun kashe 'yan Ukraine 600 da tsakar daren jiya. Cikin wani saƙo da ta wallafa a...

Za a yanke wa ɗan sandan da ya kashe baƙar fatan Amurka hukunci

Za a yanke wa tsohon dan sandan Minneapolis, Derek Chauvin, hukuncin daurin shekara 20 zuwa 25 da a gidan yari dangane da kisan bakar-fatar...

Duniya ta taimakawa sojojin Nijar – UN

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya yi kira ga kasashen duniya su taimaka wa sojojin Jamhuriyar Nijar, domin yaki da masu...

An kama mutane 76 da suka hana musulman Habasha yin sallar Idi

Jami'an tsaron Ethiopia sun ce sun sun tsare mutum 76 bisa zargin tayar da tarzoma ranar Litinin yayin da Musulmai suka taru domin gudanar...

Duniya za su fuskanci wahalar abinci saboda yakin Ukraine da Rasha – Zelensky

Shugaban Ukraine Zelensky ya yi gagardi cewa, rikicin da ake yi a kasar zai iya haddasa matsalar karancin abinci a duniya. Da yake magana da...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp