fidelitybank

Ƙasashen Waje

Da Ɗumi-Ɗumi: Buhari zai shilla zuwa Ruwanda don taron rainon ƙasashen Ingila

A ranar Laraba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa Kigali, babban birnin kasar Rwanda, domin halartar taron kungiyar kasashe renon...

Emirates zasu yi ƙarin jiragen da zai yi jigilar mahajata daga zuwa Madina

Masarautar Emirate za ta yi jigilar jiragen sama na musamman zuwa Jeddah da Madina a lokacin aikin Hajjin da ke tafe don jigilar...

Kotu ta haramta auren jinsi a Japan

Kotu a birnin Osaka na Japan ta tabbatar da haramcin auren jinsi a kasar, wanda tace matakin bai saba wa kundin tsarin mulki ba. Hukuncin...

Sojojin Burkina Faso sun kashe masu ikirarin Jihadi 128

Rundunar sojin Burkina Faso ta ce, ta kashe masu ikirarin jihadi akalla 128 a wani samame da sojojinta suka kai. Ta ce an kara tsaurara...

Mutane biliyan 1 na fama da cutar taɓin hankali a duniya – WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce, kusan mutane biliyan daya a duk duniya suna fama da wani nau'i na tabin hankali, kamar yadda...

Popular

spot_imgspot_img

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp