Ƙungiyar Hamas ta kammala miƙa gawarwaki huɗu na Isra'ilawan da take garkuwa da su a Gaza.
Mayaƙan Hamas ɗin ne suka ɗauko gawarwakin ɗaya-bayan-ɗaya daga...
Sakataren harkokin wajen Amurka, Marco Rubio, ya sauka a Saudiyya domin jagorantar tattaunawa da tawagar wakilan Rasha a yau Talata.
Hakan na zuwa ne ƙasa...