fidelitybank

Casemiro ba zai buga wasa uku zuwa hudu ba – FA

Date:

Dan wasan tsakiyar Manchester United, Casemiro na shirin dakatar da shi wasanni uku, bayan da aka nuna masa jan kati kai tsaye a karawar da suka yi da Crystal Palace ranar Asabar.

An kori Casemiro ne bayan wani bincike na VAR ya nuna cewa ya shake Will Hughes bayan wata hatsaniya.

Idan United ta daukaka kara kuma ta yi rashin nasara, akwai yiwuwar FA ta kara ta zuwa wasanni hudu.

Karanta Wannan: Casemiro ba zai buga wasan Arsenal ba bayan ya karbi kati 5

Dokar Premier ta ce “ana iya soke jan kati kai tsaye idan aka daukaka kara.

“Idan aka yi nasarar daukaka kara, za a soke dakatarwar. Amma idan hukumar ta FA ta yanke hukuncin cewa kulob din ya shigar da kara za a iya kara dakatar da wasanni uku zuwa hudu.”

Kamar yadda yake a yanzu, Casemiro zai buga wasanni biyu da Leeds United da kuma wasan gida da Leicester City.

Duk da haka zai dawo wasan karshe na cin kofin Carabao da Newcastle United.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp