fidelitybank

Canjin Kudi: A kafa dokar ta bace a Kaduna – Omokri

Date:

An bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi gafarar Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, kuma a kafa dokar ta-baci a jihar Kaduna ba.

Reno Omokri, wani mai fafutukar siyasa da zamantakewa, ya yi wannan kiran ne kan kalaman da El-Rufai ya yi wa Buhari da gwamnatinsa.

El-Rufai ya zargi Buhari da barin miyagu su yi amfani da shi wajen yakar jam’iyyar All Progressives Congress, APC. Ya kuma yi ikirarin cewa irin wadannan mutanen ne suke shirin kwacewa sojoji.

Karanat Wannan: El-Rufa’i ya yi watsi da kalaman Buhari akan tsofaffin kudi

El-Rufai ya ce mutanen da ke amfani da shugaban kasa a matsayin makamin kayar da jam’iyyar APC na yin hakan ne saboda sun kasa yin yunkurin tilasta wa nasu dan takarar a jam’iyyar a zaben fidda gwani na watan Yuni 2022.

Gwamnan ya mayar da martani ne ga sanarwar da Buhari ya yi kan manufofin sake fasalin Naira da kuma matsalar kudin da ‘yan Najeriya ke fama da su.

Ya kuma jaddada cewa tsoffin takardun naira za su yi aiki a jihar Kaduna.

Sai dai Omokri ya ce gwamnan ya bijirewa umarnin CBN.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na twitter, Omokri ya rubuta cewa: “Abin da Nasir @elrufai ya yi na bijirewa umarnin CBN da Buhari ya amince da shi, inda ya ce har yanzu tsohon kudin Naira zai ci gaba da zama a Kaduna, cin amanar kasa ne. Idan ba a sanya dokar ta baci a Kaduna ba, to Buhari ya nemi gafarar Nnamdi Kanu a sake shi.”

latest news 
in nigeria today 2021 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp