fidelitybank

Bututun mahaƙar man fetur ya fashe a Ribas

Date:

Wani fashewa ya afku a bututun Trans-Niger a Bodo, karamar hukumar Gokana ta jihar Ribas.

Fashewar ta afku ne da yammacin jiya Litinin a kusa da hanyar Bodo zuwa Bonny, wadda ake kan ginawa a halin yanzu.

Har yanzu dai yankin da abin ya shafa na babban bututun na ci gaba da cin wuta, ko da yake har yanzu ba a san ainihin musabbabin fashewar ba.

Kawo yanzu dai babu tabbas ko lamarin ya samo asali ne daga tsoma bakin mutane musamman a dai dai lokacin da kungiyoyin ‘yan ta’adda suka yi barazanar kai hari a cibiyoyin mai.

Wadannan barazanar sun samo asali ne daga yadda Gwamnatin Tarayya ta hana kason Jihar Ribas saboda rikicin siyasa da ake fama da shi.

TNP, wani muhimmin layin jigilar mai na gwamnatin tarayya, yana samar da danyen mai zuwa tashar fitar da man fetur ta Bonny dake jihar Rivers.

Fashewar ta haifar da damuwa game da yiwuwar lalacewar muhalli da kuma kawo cikas ga samar da mai a yankin.

Har yanzu hukumomin gwamnati ba su fitar da wata sanarwa dangane da lamarin ba.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp