fidelitybank

Burtaniya ka iya kama Iran ya shiga ƙasar ta

Date:

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ka iya fuskantar kamu idan ya shiga Birtaniya, bayan hukuncin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta ICC na bayar da sammacin kama shi, kamar yadda fadar gwamnatin Birtaniyar ta nuna.

Mai magana da yawun firaministan Birtaniya, ya ƙi yin magana game da shari’ar, amma ya ce gwamnati za ta sauke ”nauyin da shari’a” ta ɗora mata.

A ranar Alhamis ne Kotun ICC ta bayar da sammacin kama Netanyahu tare da tsohon ministan tsaron ƙasar, Yoav Gallant, kan zargin aikata laifukan yaƙi a Gaza.

Duka ƙasashe mambobin kotun, ciki har da Birtaniya, sun sanya hannun kan yarjejeniyar da ta ɗora musu alhakin aiwatar da sammacin kamu da kotun ta bayar kan ko wane ne.

Da aka tambaye shi ko za a tsare Netanyahu idan ya shiga Birtaniya, kakakin firaministan na Birtaniya bai ce komai ba kan batun.

To amma ya ce ”gwamnati za ta sauke nauyin shari’a da ke kanta ƙarƙashin dokokin da shari’a ta gindaya”.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp