fidelitybank

Burkutu ta kashe mutane 8

Date:

Mutum takwas ne suka mutu bayan sun sha burkutu a birnin Bandar Abbas na kasar Iran, a cewar kafafen watsa labaran kasar.

Kazalika an kwantar da mutum 51 a asibiti sakamakon shan burkutun, kamar yadda wata jami’iar lafiya a birnin Dr Fatemeh Nowruzian ta shaida wa taron manema labarai.

Mutum 17 daga cikinsu suna halin rai-kwakwai-mutu-kwakwai, yayin da aka yi wa mutum 30 wankin-koda, in ji likitar.

‘Yan-sanda sun ce sun kama mutum takwas bisa zargin yin burkutun da kuma raba ta ga jama’a.

Kasar Iran ta haramta yin barasa da sayar da ita da kuma shan ta, ko da yake ana barin wasu da ba Msulmai ba su sha.

Ana yi wa dukkan Musulmin da aka samu da lafin shan barasa bulala 80. A cewar BBC.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp