fidelitybank

Buratai ya nesanta kansa daga shugabancin Najeriya

Date:

Tsohon shugaban hafsun sojoji na kasa, Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya nesanta kansa daga neman takarar shugaban kasa a 2023.

Jakadan Najeriya a kasar Benin, ya bayyana cewa, bai fadawa kowa ya na neman mulki ba, a cewar, Jaridar Vanguard.

Hakan na zuwa ne bayan fastocin tsohon sojan sun fara yawo, a na jita-jitar zai yi takara a zaben 2023.

Hankalin Jakadan Najeriya zuwa Jamhuriyyar Nijar, kuma tsohon shugaban hafsun sojojin kasa, Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai ya zo ga kiraye-kiraye da fastoci da wasu ke yadawa, su na kiran shi ya shiga siyasa, ya nemi takarar shugaban kasa.

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp