fidelitybank

Buni ya rattaba hannu a kasafin Naira Biliyan 163

Date:

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya rattaba hannu kan kiyasin kasafin kudi na shekarar 2023 na Naira biliyan 163 domin ya zama doka.

A jiya ne aka rattaba hannu kan kudurin kudi da rabon kudi na shekarar 2023 a dakin taro na kungiyar matan Afrika ta yamma (WAWA) dake gidan gwamnati dake Damaturu.

Gwamnan, a yayin rattaba hannun, ya tunatar da masu ruwa da tsaki cewa kasafin kudin mai taken: “Kasafin Kudi na Ci gaba, Hakuri da Sauya Tattalin Arziki” ana sa ran zai mayar da hankali kan kammala ayyukan manyan ayyuka a fadin jihar.

Ya kuma bayyana cewa kasafin kudin shekarar 2023 da aka mika wa majalisar dokokin jihar yana da jimillar kudi naira miliyan 163,155,366,000 domin biyan kudaden da ake kashewa akai-akai da kuma manyan ayyuka.

Sai dai ya bayyana a wani bangare na aikin sa-ido, majalisar dokokin jihar ta yi wasu gyare-gyare, inda hakan ya rage adadin kasafin kudin zuwa N163,005,366,000 daga sama da Naira biliyan 163.5.

Ya kuma yi bayanin cewa kudaden da aka kashe na yau da kullum da na manyan ayyuka a kasafin kudi na shekarar 2023 sun kai Naira biliyan 87.8 da kuma Naira biliyan 75.1, bi da bi.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp