fidelitybank

Buni ya dauki ma’aikata 196 a fannin lafiya

Date:

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da daukar ma’aikata 196 da suka kammala karatu a kwalejin kimiyya da fasaha ta Nguru, domin bunkasa ma’aikata a fannin lafiya.

A wata sanarwa da Babban Daraktan Yada Labarai na gwamnan jihar, Alhaji Mamman Mohammed Buni ya fitar, ya ce, samar da ayyukan yi ga daliban kwalejin su 196 zai samar da kwararrun da ake bukata a cibiyoyin lafiya a fadin jihar.

Ya bayyana cewa daga cikin wadanda aka amince da daukar aiki akwai kwararrun a fannin magunguna da kwararrun masu aiki a dakin gwaje-gwaje da kwararrun likitocin hakori da kwararrun masu kula da bayanan lafiya.

Gwamna Buni ya lura da cewa, amincewar ta shafi 23 kwarwarru a fannin hada magunguna, 60 daga dakin gwaje-gwaje, 62 daga bangaren hakori da 51 Kwararrun Gudanar da Bayanan Lafiya.

Ya kuma bukaci wadanda suka ci gajiyar shirin da su jajirce wajen yin aiki tare da kuma hidimtawa jama’a cikin mutunci.

Gwamnatin Buni ta kafa aƙalla cibiyoyin kiwon lafiya guda ɗaya a cikin kowane gundumomin siyasa 178 da ke faɗin jihar, ta kafa ƙarin asibitocin da ƙwararrun asibitoci domin haɓaka aikin kiwon lafiya a jihar.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp