fidelitybank

Bukayo Saka zai yi jinya sama da wata biyu – Arteta

Date:

Kocin Arsenal, Mikel Arteta ya ce, ɗan wasan gaban ƙungiyar Bukayo Saka zai yi jinyar fiye da wata biyu bayan an yi masa aiki a cinyarsa.

An sauya ɗan wasan gefen mai shekara 23 a zagayen farko na wasan da ƙungiyarsa ta doke Crystal Palace da ci 5-1 a gasar Premier League ranar 21 ga watan Disamba.

Saka ya kasance ɗan wasa mai matuƙar muhimmanci ga ƙungiyar Arsenal, inda a kakar wasa ta bana ya zura ƙwallo tara sannan ya taimaka aka ci 13 a wasa 24 da ya buga a bana.

A baya kocin ƙungiyar ya ce ɗan wasan zai yi jinyar makonni, to amma a yanzu ce jinyar ka iya kai Saka fiye da wta biyu.

“Na yi ta cewa makonni masu yawa a baya, amma a yanzu ina tunanin zai kai fiye da wata biyu. Ban ma san haƙiƙanin lokacin da zai warke ba”.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp