fidelitybank

Buhari zai tafi Qatar taron Majalisar Dinkin Duniya

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi Qatar a yau Asabar, domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya na biyar game da abin da ya shafi kasashe masu ƙarancin ci gaba wanda za a yi a Doha babban birnin Qatar.

Cikin wata sanarwa da mataimakin shugaban na musamman kan harkokin yaɗa labarai Garba Shehu ya fitar, ya ce wannan ya biyo bayan saƙon gayyatar da Sarkin Qatar Sheik Tamim bin Hamad al Thani ya turo wa shugaban.

Taron wanda za a yi tsakanin 5 zuwa 9 gawatan nan an yi masa take ne da: “daga ƙasa mai yiwuwar ci gaba zuwa mai haɓɓaka” ana yi shi ne sau ɗaya cikin shekara 10.

Wata dama ce ga ƙasashe masu tasowa su samu taimako daga ƙasashen duniya domin samun cimma muraden ƙarni cikin gaggawa kuma su taimaka musu wajen samun ci gaba.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp