fidelitybank

Buhari zai tafi Koriya ta Kudu taron lafiya

Date:

Shugban kasa, Muhammadu Buhari zai tafi Koriya ta Kudu ranar Lahadi don halartar taro kan harkokin lafiya na duniya da aka yi wa laƙabi da World Bio Summit, 2022.

Taron da gwamnatin Koriya da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) suka shirya, na kwana biyu ne da zai gudana tsakanin 25 da 26 ga watan Oktoba. Taken taron na bana shi ne ‘Makomar Rigakafi da Lafiyar Rai’ (‘The Future of Vaccine and Bio-Health).

A cewar sanarwar da Fadar Shugaban ta fitar a yau Asabar, an gayyaci Najeriya ne tare da wasu ƙasashen Afirka biyar game da ba da horo kan yadda za a dinga samar da rigakafin cutuka bisa fasahar mRNA a Afirka.

Mutane da dama ne za su yi wa Buhari rakiya zuwa taron, waɗanda suka haɗa da gwamnoni da ministoci da shugabannin ma’aikatu da sauran manyan jami’an gwamnati.

Ana sa ran Buhari zai koma gida bayan kammala taron, kamar yadda sanarwar ta bayyana.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp