fidelitybank

Buhari zai kaddamar da matatar man Dangote

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai ƙaddamar babbar matatar mai da hamshaƙin ɗan kasuwar ƙasar Aliko Dangote ya gina.

Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasar Bashir Ahmad ya ce, za a ƙaddamar da katafariyar matatar man da aka fara ginawa tun shekarar 2016 nan da mako biyu masu zuwa.

Kamfanin Aliko Dangote ya gina matatar ne da za ta iya tace gangar mai 650,000 a kowacce rana, da nufin magance shigar da tataccen mai cikin ƙasar, wadda ta fi kowacce ƙasa arzikin man fetur a nahiyar Afirka.

Bashir Ahmad ya ce Buhari zai ƙaddamar da ke Legas ranar 22 ga watan Mayun da muke ciki, kafin wa’adin saukarsa daga mulki.

Mai magana da yawun Dangote ya tabbatar da lokacin ƙaddamar da matatar, to sai dai bai yi ƙarin bayani ba.

Ana tunanin matatar ta laƙume kudi kimanin dala biliyan 19 fiye da yadda aka yi hasashen za ta laƙume tun farkon fara ginata, sakamakon jinkirin shekaru da aka samu wajen ginata.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp