fidelitybank

Buhari zai bar mulki bayan ya inganta tsaro da tattalin arziki – Fadar Shugaban Ƙasa

Date:

Fadar shugaban ƙasa, ta ce, shugaba Muhamadu Buhari zai bar mulki a yayin da harkar tsaro da tattalin arzikin ƙasa suka inganta fiye da yadda ya same su a shekarar 2015, lokacin da ya hau karagar mulkin ƙasar.

Mai magana da yawun shugaban ƙasar Femi Adesina ne ya bayyana haka a lokacin wata hira da ya yi da gidan talbijin na Channels a ranar Litinin, da daddare.

Ranar 29 ga watan Mayu ne dai shugaban ƙasar zai sauka daga mulki bayan kammala wa’adin mulkinsa na biyu.

Masu suka na zargin cewa harkar tsaron ƙasar ta taɓarɓare a ƙarƙashin mulkinsa, sakamakon zarginsa da son kai wajen naɗe-naɗen muƙamai musamman na tsaro a maimakon duba cancanta, ko tsarin raba dai-dai na muƙaman gwamnatin tarraya.

Adesina ya kare wannan mataki da cewa ana yin naɗin muƙaman manyan hafsoshin tsaron ƙasar ne bisa cancanta, domin a cewarsa bai kamata a siyasantar da harkar tsaro ba wajen naɗin muƙamai.

Mista Adesina, ya ce ko ma mene ne mutane za su ce, Buhari zai bar mulkin Najeriya a daidai lokacin da ƙasar ta inganta fiye da yadda ya same ta a shekarar 2015.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp