fidelitybank

Buhari ya ɗaga likafar asibitin Yola zuwa na koyarwa

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da inganta Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Yola, zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola a Jihar Adamawa.

An bayyana amincewar ne ga manema labarai a cikin wata sanarwa da Daraktan Yada Labarai na Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya (OSGF), Mista Willie Bassey ya fitar a jiya.

Sanarwar ta ci gaba da cewa: “Yin amincewa da bukatar da jama’a da gwamnatin Jihar Adamawa suka yi na inganta Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Yola zuwa, Asibitin Koyarwa na Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, domin inganta horas da daliban Likitan kamar yadda ya kamata. tare da inganta harkokin kiwon lafiya a jihar”.

Har ila yau, Shugaba Buhari ya ba da izinin sabunta nadin Darakta-Janar Babban Jami’in Cibiyar Bincike da Cigaban Magunguna ta Kasa (NIPRD), Dakta Obi Peter Odigwe, na wa’adi na biyu kuma na karshe na shekaru hudu daga aiki.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...

Tawagar Gwamnatin Kano ta shilla Saudiyya zuwa jana’izar Dantata

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci...

Tawagar Jami’an gwamnati da Malamai sun tafi jana’izar Dantata

Wata tawaga daga gwamnatin Tarayya, ta isa ƙasar Saudiyya...

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...
X whatsapp