fidelitybank

Buhari ya ziyarci gidan yarin Kuje bayan harin Boko Haram

Date:

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ziyarci gidan yarin Kuje da ke Abuj, bayan harin da aka kai kurkukun ranar Talata da daddare.

Kawo yanzu babu cikakken bayani kan abubuwan da ya yi a ziyarar da ya kai gidan yarin.

Sai dai hukumomi sun bayyana cewa 879 ne suka tsere daga gidan yarin, bayan mutanen da ake zargi mayakan Boko Haram ne sun kai masa hari.

Sanarwar da mai magana da yawun gidan-yarin, Abubakar Umar ya sanya wa hannu, ta ce, wasu fursunoni sun koma don radin kansu amma kawo yanzu ana neman fursunoni 443.

Ministan tsaron kasar ya ce, akwai yiwuwar mayakan kungiyar Boko Haram 64 ne suka tsere daga gidan yarin.

Harin dai na zuwa ne ‘yan sa’o’i bayan da ‘yan bindiga a Katsina suka yi wa kwambar motocin Shugaba Buhari kwanton-bauna a kan hanyarsu ta zuwa garin Daura.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp