fidelitybank

Buhari ya yaba da hukuncin kotu na tabbatar da Tinubu a zaben 2023

Date:

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke.

Wanda ya tabbatar da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a watan Fabrairu.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun tsohon shugaban ƙasar, Mallam Garba Shehu ya fitar, Buhari ya ce kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasar ta “kafa tarihi” ta hanyar yin watsi da duk wata barazana da zarge-zarge marasa tushe wajen yanke hukunci cikin gaskiya da adalci, don martaba zaɓin ‘yan Najeriya.

Buhari ya ce “duk wanda ya yi nasara a yau dimokraɗiyya da al’umma ne suka yi nasara, idan Kotun Ƙoli ta yanke hukunci, to an gama da batun zaɓe lokaci ne da ya kamata ƙurar zaɓe ta kwanta”.

“Gwamnatin APC ƙarƙashin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta samu goyon bayan kowa domin cika alƙawuran da ta ɗaukar wa al’umma”, in ji Buhari.

Toshon shugaban ƙasar ya kuma aike da saƙon taya murna ga shugaban ƙasar Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da kuma jam’iyyar APC kan wanna nasara da suka samu a kotu.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp