fidelitybank

Buhari ya tsige gwamnan Banki na CBN da gaggawa

Date:

Gwamnan jihar ONDO, Rotimi Akeredolu, ya dage cewa, dole ne gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele ya yi murabus, domin cimma burinsa na takarar shugaban kasa.

Akeredolu, Babban Lauyan Najeriya (SAN), ya ce, ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari, ya tsige Emefiele daga mukamin Gwamnan CBN idan ya ki yin murabus.

Gwamnan na Ondo ya yi wannan kiran ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na Facebook da aka tabbatar.

Matsin lambar na zuwa ne, tun bayan da wasu daga cikin masu riÆ™e da madafin iko a cikin gwamnatin Buhari suka ayyana sha’awarsa ta tsayawa takara a muÆ™amai. daban-daban. Wanda sabuwar dokar hukumar zaÉ“e mai zaman kanta ta Æ™asa ya nuna cewa, duk wani mai son tsayawa takara sai ya sauka daga muÆ™aminsa.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp