fidelitybank

Buhari ya taya sabon shugaban kasar Brazil murna

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bi sahun shugabannin kasashen duniya wajen taya sabon zababben shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva murnar lashe zaben da aka gudanar a kasar.

A wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga shugaban kasar kan kafofin yada labarai Malam Garba Shehu ya fitar, shugaba Buhari ya ce yana fatan sabon shugaban kasar zai karfafa alaka tsakanin kasashen biyu.

”Ina fatan yin aiki da sabon zababben shugaban kasar domin ci gaba da karfafa dankon zumuncin da alakar kasuwanci da ke tsakanin kasashenmu”, in ji sanarawa.

Lula ya yi nasara da karamin jinjaye kan abokin hammayarsa Jair Bolsonaro wanda har yanzu bai amince da shan kaye ba.

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Peter Obi na nan a cikin jam’iyyar har yanzu – LP

Shugaban ƙungiyar Obidient Movement, Dr. Tanko Yunusa ya ce...

Yadda Mahara sun kashe mutum biyu, sun ƙona gidaje a Filato

Wasu da ake zargin mahara sun afka wa karamar...

An YI zanga-zanga a Isra’ila kan shirin Netanyahu na mamaye Gaza

Dubban mutane sun fito kan tituna a faÉ—in Isra'ila,...

Birtaniya za ta fara tisa ƙeyar bakin da suka aikata laifi zuwa kasarsu

Birtaniya ta fitar da sabon tsarin tisa keyar duk...

NDLEA ta kama Fasto kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Gwamnoni sun mika sakon ta’azziya ga iyalan Audu Ogbeh

Shugaban ƙungiyar gwamnonin arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammadu...

Duk wahala sai dai mu mutu a Gaza – Fatma

Wata mai mai Æ´aÆ´a tara ta ce, duk runtsi...

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na Æ™arÆ™ashin Æ´an Bindiga – ÆŠan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...
X whatsapp