fidelitybank

Buhari ya sauka a Daura zai dangwala kuri’arsa

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Daura na jihar Katsina a yau Alhamis, a shirye-shiryen da za a yi na zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya da za a yi ranar Asabar.

A cewar wata sanarwa da Garba Shehu, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa (Media & Publicity), ya fitar

Shugaban wanda ya samu tarba daga Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari da Darakta Janar na Hukumar Leken Asiri ta Kasa (NIA), Amb. Ahmed Rufa’i Abubakar zai kada kuri’arsa ne a rumfar zabe da ke kusa da gidan sa a Daura, tare da matarsa Aisha Buhari da sauran ‘yan uwa.

Shugaban wanda jirginsa mai saukar ungulu ya sauka a Daura da karfe 5:25 na shirye-shiryen gudanar da zabe, ba wai a matsayin dan takara kamar yadda ya yi tun 2003 ba, sai a matsayin mai kada kuri’a.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp