fidelitybank

Buhari ya rattaba hannu a kan dokar kafa cibiyar kula da baki da yawon bude ido

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu kan kudurin dokar kafa cibiyar kula da baki da yawon bude ido, NIHOTOUR, ya zama doka.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mista Joesef Karim, mataimaki na musamman ga darakta Janar na NIHOTOUR, Alhaji Sani Kangiwa, ya rabawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya ranar Litinin a Abuja.

Dokar ta kafa cibiyar horarwa, ba da shaida da rajistar karbar baki, tafiye-tafiye da yawon bude ido a Najeriya.

NAN ta ruwaito cewa NIHOTOUR wata hukuma ce ta parastatal a karkashin ma’aikatar yada labarai da al’adu ta tarayya, tana gudanar da horo, tuntuba, bincike da kuma wallafe-wallafen don inganta kwarewa da kasuwanci.

Cibiyar ta taka muhimmiyar rawa wajen samar da tsarin kasuwanci, ba kawai a Najeriya ba, har ma a wasu kasashe ta hanyar horo da ci gaban kasa da kasa.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp