fidelitybank

Buhari ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda 4

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda hudu a zauren majalisar dokokin kasa da ke Abuja, ranar Laraba.

Shugaban ya rantsar da sakatarorin dindindin ne jim kadan kafin a fara taron majalisar zartarwa ta tarayya (FEC).

Sakatarorin dindindin da aka rantsar sun hada da Mrs Beatrice Jiddy-Agba, Kachollom Daju, Malam Shehu Ibrahim da Mary Ogbe.

Kamfanin dillancin labarai na NAN ya rawaito cewa, taron majalisar ya samun halartar mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha; Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari da mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Maj.-Gen. Babagana Monguno.

Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, Misis Folashade Yemi-Esan da kuma ministoci tara.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp