fidelitybank

Buhari ya rantsar da kwamitin mika mulki

Date:

Shugaban Muhammadu Buhari, ya rantsar da kwamitin miƙa mulki, wadda za ta gudanar da shirye-shiryen miƙa mulki zuwa wata sabuwar gwamnatin da za a zaɓa cikin wannan wata.

Shugaban wanda ya samu wakilcin sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, ya ce dole a adana ci gaban da gwamnatinsa ta samar.

A makon da ya gabata ne shugaban shugaban ƙasar ya amince da kafa kwamitin tare da sanya hannu kan dokar ta ta samar da kwamitin, domin halasta ayyukansa.

Yayin da yake rantsar da mambobin kwamitin Boss Mustapha ya ce wannan wani abu ne na tarihi da gwamnatinsu ta samar wajen nuna yadda ta damu wajen bunƙasa harkokin dimokradiyya a ƙasar.

A ranar 25 ga watan Fabrairun da muke ciki ne dai ‘yan ƙasar za su zaɓi sabon shugaban ƙasar na gaba, da zai gaji kujerar shugaba Buhari.

Inda kuma za a miƙa mulki ga sabuwar gwamnatin ranar 29 ga watan Mayun shekarar da muke ciki.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp