fidelitybank

Buhari ya na da ‘yancin tsayar da dan takarar sa a zaben shugaban jam’iyya – Fayemi

Date:

Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, a ranar Alhamis, ya ce, ba shi da masaniyar wani shafaffu ko wanda ake so shugaba Muhammadu Buhari zai tsaya takarar shugaban kasa gabanin babban taron jam’iyyar APC mai zuwa a gobe Asabar.

Gwamnan, ya ce, duk da cewa shugaban kasa na da hakkin ya samu wanda zai fi so, shi Buhari zai bukaci ya yi wa irin wannan kamfen a yayin babban taron.

“Game da tambayarki akan ko shugaban kasa ya nada wani ya zama shugaban jam’iyyar, ba ni da masaniya akan hakan,” in ji shi.

Ya kuma ce “Shugaban kasa yana da ‘yancin samun wanda ya dace amma a jam’iyyarmu, bari shi (Buhari) ya zo ya yi wa waccan takara yakin a dandalin Eagle Square ranar Asabar. Idan dan takararsa ya yi nasara, to, idan dan takararsa ya yi rashin nasara, to zai ci gaba da rayuwa da hakan.

Mista Fayemi ya bayyana haka ne a wani taron da cibiyar dimokuradiyya da ci gaban Afirka ta Yamma (CDD) ta shirya a Abuja a lokacin da yake amsa tambaya daga wakilin AIT.

A gobe Asabar ne jam’iyyar APC mai mulki za ta gudanar da babban taronta na kasa a dandalin Eagles Square da ke Abuja, inda wakilai kusan 4,000 daga jihohin kasar nan 36 da kuma babban birnin tarayya Abuja za su halarta.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp