fidelitybank

Buhari ya mika alhinin mutuwar shugaban kungiyar Inyamurai

Date:

Shugaba Muhammadu Buhari, ya miƙa sakon ta’aziyyarsa ga iyalan shugaban ƙungiyar al’umar Ibo ta Ohaneze kan mutuwar jagoran ƙungiyar Farfesa George Obiozor.

A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar Femi Adesina ya fitar, shugaba Buhari ya ce ya ‘kaɗu matuƙa’ da jin labarin rasuwar mista Obiozor.

Shugaban ya kuma jajanta wa iyalan marigayin da gwamnati da al’umar jihar Imo tare da ƙungiyar da kuma al’umar Ibo ‘yan Najeriya da mazauna ƙasashen ƙetare.

Buhari ya bayyana mutuwar jagoran ƙungiyar ta Ohaneze da cewa babban rashi ne ga ƙasar, yana mai cewa ƙasar ba za ta taɓa manta irin gudunmowar da ya bai wa ƙasar ba.

Mista Obiozor dai ya taɓa riƙe muƙaman jakadan Najeriya a ƙasashen Amurka da Cyprus da Isr’ila da kuma muƙamin babban darakta a cibiyar kula da al’amuran ƙasashen waje ta Najeriya (NIIA).

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp