fidelitybank

Buhari ya kashe Ilimi zamu yi jana’izarta – NANS

Date:

Kungiyar dalibai ta kasa NANS, ta shiyyar Kudu-maso-Yamma, ta zargi shugaban kasa Mohammed Buhari da binne ilimin al’umma a kasar, inda ta ce a shirye take ta gudanar da jana’izar ta.

Hakan ya fito ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun kodinetan NANS kuma mai magana da yawun hukumar, Adegboye Olatunji da Awoyinfa Opeoluwa, bi da bi, a ranar Litinin.

Kungiyar daliban ta ce za su sake buga titina a cikin kwanaki masu zuwa.

Wani bangare na sanarwar ya kara da cewa: “Ya dace mu ja hankalin jama’a da sauran kasashen duniya game da cin mutuncin daliban Najeriya da gwamnatin Buhari ta yi.

“Muna son daliban Najeriya su kasance a shirye don daukar gagarumin mataki kan yajin aikin ASUU. Mu a fili muke cewa wannan gwamnati ta sabawa ilimin al’umma kuma hakan ya saba wa muradin miliyoyin dalibai da matasa.

“A kwanaki masu zuwa, za mu mamaye titunan yankin Kudu maso Yamma domin gudanar da bikin jana’izar ilimin al’umma na karshe a kasar nan saboda abin da gwamnatin Buhari ke wakilta ke nan,” in ji sanarwar.

latest news 
in nigeria today 2021 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp