fidelitybank

Buhari ya karɓi kundin rahotan shawarwari da aka bashi

Date:

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya karɓi wani rahoto da ya ba shi shawara kan yadda za a yi wa tsarin raba kuɗaɗen shiga tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi da kuma ƙananan hukumomi kwaskwarima.

Buhari ya karɓi rahoton a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a yau Alhamis.

Ƙarƙashin tsarin raba harajin da ake amfani da shi a yanzu, gwamnatain tarayya na ɗaukar kashi 52.68 cikin 100 na kuɗaɗen da aka raba, yayin da jihohi ke samun 26.72, sai kuma ƙananan hukumomi da ke karɓar 20.60.

Tun a Oktoban 2021 kwamatin ya fara aikin lalubo hanyoyin yi wa tsarin gyara wanda ake kira Vertical Revenue Allocation Formula a Turance.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp