fidelitybank

Buhari ya karrama Wike da Jonathan

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bai wa gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike da kuma tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan lambobin yabo kan kwarewar aiki a wani biki da aka yi a fadar shugaban Kasar da ke Abuja yau.

Ga baki daya fitattun ‘yan kasar 44 aka karrama da lambar yabon wadda aka kira da Nigeria Excellence Award in Public Service (NEAPS).

Wadanda aka karraman sun hada da gwamnonin jihohin kasar 16 da Shugaban Majalisar Dattawan kasar Ahmad Lawan, da kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila da kuma manyan hafsoshin rundunonin soji na kasar.

A jawabinsa Sakataren gwamnatin tarayyar kasar Boss Mustafa wanda ofishinsa ne ya jagoranci shirya bayar da wannan kyautar da hadin wata cibiya mai zaman kanta da ake kita TBS, ya ce an fito da bayar da kyautar ne domin karrama wadanda suka nuna gogewa wajen yi wa kasar hidima a dukkan matakai.

Gwamna Umaru Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa na daga cikin gwamnonin aka ba kyautar ta NEAPS wadda ita ce irin ta farko a kasar.

Wadanda suka shirya bayar da wannan yabon dai sun ce kafin mutum ya cancanci samun wannan lambar yabon dole ne ya kasance jami’in gwamnati ko mutum mai zaman kansa da da ke raye wanda ya nuna bajinta a fannin da yafi kwarewa kuma ya kasance mai halaye na-gari.

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp