fidelitybank

Buhari ya karɓi baƙwancin ƙungiyar samar da takin zamani ta ƙasa

Date:

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kwamitin zartarwa na kungiyar masu samar da takin zamani ta ƙasa, ya na mai cewa, jagoranci ya dora Najeriya a kan turbar da ta dace a matsayin kasar da ke kan gaba wajen samar da taki a Afirka.

Buhari ya bayyana hakan ne a ranar Talata a gidan gwamnati da ke Abuja, yayin da ya karbi bakuncin kwamitin zartarwa na kungiyar masu samar da takin zamani ta Najeriya.

A nasa jawabin, shugaban ya bayyana cewa, wannan gagarumin nasara da aka samu, cikin kankanin lokaci, ya tabbatar da ci gaba da zuba jari a fannin daga kamfanoni masu zaman kansu, inda ya bude hanyar samun riba mai kyau ga miliyoyin ‘yan Najeriya da masu zuba jari na kasashen waje.

Ya ce, “Tare da kamfanonin hada-hadar hannayen jarin mu sama da saba’in ke aiki, Najeriya na kan hanyarta ta zama cibiyar samar da takin zamani a Afirka. Kuma tare da manyan wuraren samar da Urea, tabbas Najeriya ta zama abun kwatance a duniya a samar da takin Urea.”

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp