fidelitybank

Buhari ya kafa sabuwar hukuma

Date:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabuwar hukumar gwamnati mai suna ‘Nigeria Data Protection Bureau’ (NDPB) mai kare bayanai da sirrin kasa a zamance.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, an kafa hukumar ne bayan Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya bukaci a kafa ta.

A cikin wata sanarwa da aka fitar a madadin Pantami, Uwa Suleiman, hadiminsa a bangaren yada labarai ta ce, an kafa NDPB ne bisa tsari mafi kyau kuma zai mayar da hankali ne, domin kare bayanai da sirrin kasa da wasu ayyukan.

Ya ce, bayan samun nasarar aiwatar da tsarin zamantar da tattalin arzikin Najeriya na ‘National Digital Economy Policy and Strategy’ (NDEPS), hukumomi da dama sun zamantar da ayyukansu,

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: An yi wa Dan shekara 7 yankan Rago a Kano

Wasu ɓata gari da ba a san ko su...

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Za mu ladabtar da Jami’an mu da aka gansu suna taimakawa ‘yan siyasa a Kano – ‘Yansanda

Rundunar Æ´an sanda ta jihar Kano ta ce, ta...
X whatsapp