fidelitybank

Buhari ya kaddamar da rukunin gidaje 76 a Kano

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da rukunin gidaje 76 da suka hada da titunan cikin gida da magudanun ruwa da rijiyar burtsatse ta tsakiya da tankunan ruwa da wutar lantarki a Gama-Gwari daura da titin Jaba Fanisau a karamar hukumar Fagge a jihar Kano.

Gidan ya ƙunshi gine-gine 48 mai dakuna 2, da gine-gine 24 mai dakuna 3 da sai mai dakuna 1.

An bayar da kwangilar ne a watan Mayun 2017 a kan jimillar Naira miliyan 608.8. Kammala aikin titin, magudanan ruwa da kwalta an kashe Naira miliyan 438.2, samar da wutar lantarki da na’urar taransfoma 500kva ya kai Naira miliyan 82.2, yayin da rijiyar burtsatse mai motsi ta kai Naira miliyan 88.3.

Gwamnatin Jihar Kano ce, ta samar da filayen da za ayi aikin.

Shugaba Buhari wanda ya samu wakilcin Ministan Tsaro, Manjo Janar Bashir Salihi Magashi, ya ce, gidajen misali ne na cika alkawarin kawo sauyi da jam’iyyar APC ta yi a lokacin da ta nemi izini daga ‘yan Najeriya don kafa gwamnati a 2015.

“Wannan misali ne mai kyau na wasu damar ci gaba da hadin gwiwar gwamnatocin za su iya samarwa, kuma ina da kwarin gwiwar cewa, idan aka samar da karin filayen, gwamnatin tarayya za ta iya yin fiye da haka.”

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp