fidelitybank

Buhari ya kaddamar da kayayyakin aikin ‘yan sanda

Date:

Shugaban Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin kayayyakin aikin kwantar da tarzoma na rundunar ‘yan sandan a hedikwatarta da ke Abuja a yau din nan.

Kayayyakin sun hada da motoci da makamai da kayayyakin sulke na jam’ian ‘yan sandan da kuma abubuwan kafa shinge da na tarwatsa masu zanga-zanga a lokacin tashin-tashina.

Rundunar ‘yan sandan na kaddamar da kayayyakin ne yayin da kasar ke tunkarar zabukanta na wannan shekara ta 2023, inda za a fara da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya ranar 25 ga watan nan na Fabarairu.

Sai kuma ranar 11 ga watan Maris lokacin da za a yi zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun dokoki na jihohi.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a Æ™yale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maÆ™ale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin Æ´an Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp